INA NEMAN MIJIN AURE (I am looking for a husband)

Daga: Maryam Adamu, Abuja

Salam, Sunana Maryam na kasance mace mai kyau da tsarin sura wanda duk na mijin da ya ganni dole hankalin sa ya tashi.

Toh amma sabida babana mai kudi ne sosai kuma ba'a bari na ina fita daga gida, yawancin maza suna jin tsoron yi min magana ko suce suna sona kuma gaskiya ni aure nake so

idan kana sona sai kayi Comment zan duba profile dinka sai in zaba wanda yayi min inyi adding dinshi idan mun fahimci juna shikenan.

Nagode admin
LOL Duniya ta kare
Share:

3 comments:

  1. Salaam, maryam ko? To ki kwantar da hankalinki matsalarki taxo karshe insha Allah. Ma'ana nima ina neman soyayyarki idan kinga na miki to kinga magana taxo karshe kenan..

    ReplyDelete
  2. sai dai kash hotan bai dace da nain macen da ni ke nema ba,da kin canza hoto da nace ina son auren ki .Amma karki damu idan har kin canza to ina son ki kuma zan aure ki sunana aruna kina iya nema na a wannan blog ta hanyar bani Ansa na gode sai dai ni musulmine .

    ReplyDelete
  3. Allah sarki maryam gaskiyane ke macce me kyau sannan kuma nadade ina Neman macce me kyan tsari kamarki plz ya'za'ayi insamu phone number naki.

    ReplyDelete

Powered by Blogger.

Contact Form

Followers

Get the body of your dreams

Get the body of your dreams
BodyArt Cosmetic surgery centre

FLY DORNIER AVIATION NIGERIA AIEP

Dapals Zone loves you!!! Thanks for stopping by.. !! X0X0

Dapals Zone loves you!!! Thanks for stopping by.. !! X0X0

Always! Forward ever

Always! Forward ever
Win a N100,000 Education Grant in the "Always Forward Ever" Writing Competition!

My Ad

For Ads Placement

To get more visibility for your Products and Service, place an ad on our blog and various social media platforms.

Contact Us:

Theme Support

Related Posts Plugin for WordPress, Blogger...